1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 08.05.2017

Yusuf Bala Nayaya
May 8, 2017

A shirin za a ji bayan da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kama hanya a yammacin jiya Lahadi zuwa birnin London na Birtaniya, kafin tafiya ya gana da 'yan mata 'yan makarantar Chibok sama da tamanin da aka 'yantar.

https://p.dw.com/p/2ca5z