1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 28.10.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
October 28, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa kashe shugaban kungiyar IS da Amirka ta yi ikrarin yi a yayin wani farmakin da dakarunta suka kai a Siriya, na ci gaba da jawo cece kuce a Gabas Ta Tsakiya, a yayin da a Najeriya rake na daga cikin wasu muhimman sana’o’in da matasa ke dogaro da su wajen debewa kansu takaici.

https://p.dw.com/p/3S2hI