1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 28.05.2019

SK2 / S02SMay 28, 2019

Shekaru hudu yaki na kara ta'azzara a Yemen. Yakin da ke cigaba da tagaiyara rayuwar al'umma. Kimanin kashi 80 cikin 100 na mutanen sun dogara a yanzu da taimakon jinkai.

https://p.dw.com/p/3JGZr