1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Shirin Safe 28.01.2020

Gazali Abdou Tasawa
January 28, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa likitoci a Jihar Kadunan Najeriya sun fara fadakar da jama'a kan matakan rigakafin hana kamuwa da cutar zazzabin Lassa da ke ci gaba da yaduwa a yankunan kasar.

https://p.dw.com/p/3WtwH