1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 27.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 27, 2019

A cikin shirin za a ji yadda ake mayar da martani bayan da hafsan sojojin Aljeriya ya nemi shugaban kasar ya sauka daga kujerarsa. A jihar Zamfara-Najeriya martani ne ya biyo bayan hukuncin babbar kotun jihar Sokoto wacce ta ce ba a yi zaben fidda gwani ba a jam'iyyar APC.

https://p.dw.com/p/3Fhix