1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 26.08.2020

Binta Aliyu Zurmi
August 26, 2020

A cikin shirin za ku ji a yayin da a Najeriya ake shirin dawo da zirga-zirgar jiragen sama na kasa da kasa a karshen wannan mako, mahukunta a kasar sun yi barazanar daukar matakan ramuwa kan kasar da ta hana 'yan Najeriyar shiga kasarta.

https://p.dw.com/p/3hVld