1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 24.06.2021

September 24, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, an sami ambaliyar ruwa da ba a taba ganin irinta a gomman shekaru ba a garin Fatakwal yayin da manoma suka koka a Nijar bisa asarar amfanin gona sanadiyar ruwan sama mai karfi da kankara.

https://p.dw.com/p/40mez