1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 23.04.2021

Binta Aliyu Zurmi
April 23, 2021

A cikin shirin za a ji a yayin da azumin watan Ramadana ke ci gaba da gudana, al'umma masu karamin karfi a Najeriya na cikin mawuyacin hali saboda tsadar rayuwa.

https://p.dw.com/p/3sSAl