1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe 23.03.2021

March 23, 2021

Cikin shirin bayan labarai, akwai halin da ake ciki na rashin wutar lantarki a jihar Sokoton Najeriya. Akwai barazanar da shafukan zumunta na zamani ke yi wa tsarin zaman lafiya a Najeriya. Akwai ma karancin ruwan sha a Najeriya da Nijar.

https://p.dw.com/p/3qzDx