1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.11.2018

Gazali Abdou Tasawa
November 22, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa manoma a jihar Borno sun nemi rundunar sojojin Najeriya ta samar musu da kariya daga hare-haren Boko Haram ta yadda za su kammala noman daminar bana tare da yin girbi da kai abin da suka noma zuwa gida.

https://p.dw.com/p/38hB2