1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 22.02.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
February 22, 2019

A cikin shirin muna tafe da jerin rahotanni da ke da alaka da zaben Najeriya, ciki kuwa har da dalilan da suka sanya dan takarar babbar jam'iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar tsayawa takara.

https://p.dw.com/p/3Dptc