1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 19.08.2017

August 19, 2017

A Cikin shirn za a ji cewa gwamnatin Najeriya, ta ce sama da 'yan matan makarantar Chibok 100 da suka kubuto daga hannun Boko Haram din nan, suna gab da komawa harkokinsu na rayuwa yadda suka saba a baya. A cewar gwamnatin za a mika su ga iyayensu don su koma makaranta.

https://p.dw.com/p/2iUlX