SiyasaShirin safe 14.10.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya10/14/2018October 14, 2018A cikin shirin za a ji malamai na addinin Islama da Kirista sun bukaci ganin Boko Haram ta sako Leah Sharibu 'yar makarantar Dapchi da sauran mutane da ke hannun mayakan. A Jamus al'ummar jihar Bavaria na zabe mai iya tasiri ga siyasar kasar.https://p.dw.com/p/36VpbTalla