1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 10.06.2020

Binta Aliyu Zurmi
June 10, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar gwamnatin jihar Kaduna ta koka bisa ga halayyar wasu malaman makarantun tsangaya na allo da ke bayar da hayan yara almajirai zuwa aikin da ke wuce karfin su a gonakin attajirai da 'yan kasuwa.

https://p.dw.com/p/3dYXy