1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe. 05.02.2018

Mohammad Nasiru Awal
February 5, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa za a fara shari'ar daya daga cikin wadanda ake zargi da kai hari a kasar Faransa a shekara ta 2015. Shugaba Erdogan na Turkiyya zai ka ziyara a fadar Vatikan, lamarin da ya sa aka kafa dokar hana zanga-zangar tsawon yini guda a Roma. Akwai kuma rahotanni.

https://p.dw.com/p/2s7pz