1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

shirin Rana

November 29, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, al'umma da kuma direbobin baburan adaidaita sahu ke kokawa kan matakin gwamnatin jihar Kano na hana zirga-zirgar baburan a wasu hanyoyin kasar. A Jamhuriyar Nijar kuwa, gwamnati ce ta sanya batun yafe kudaden fito kan kayayyakin noma da ma motoci cikin kasafin kudinta.

https://p.dw.com/p/4KG4P