1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

September 22, 2022

A cikin shirin za a ji cewa, wani rahoto Bankin Duniya na nuna cewa rashin daukar matakin gaggawa ga matsalolin sauyin yanayi a yankin Sahel ka iya haifarwa al'umma kara shiga kangin talauci. A Najeriya kuma, iftila'in ambaliyar ruwa ya lalata daruruwan kabarurruka da gine-gine da kuma gonaki a wasu sassan kasar.

https://p.dw.com/p/4HERi