1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

August 4, 2022

A cikin shirin za a ji cewa kungiyar 'yan jarida ta Najeriya ta yi tir da matakin hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasar na cin tarar wasu kafafen yada labarai bisa watsa shiri na mussaman kan 'yan ta'adda. Zimbabuwe ta kaddamar da wata sabuwar dabarar da take ganin za ta kawo saukin tashin farashin kayayyaki.

https://p.dw.com/p/4F9Cj