1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

May 24, 2022

Shirin ya kunshi martani game da matakin kotun kasa a Najeriya da ta bai wa kananan hukumomi 'yancin samun kudadensu kai tsaye daga asusun kasa. A Nijar adawa wasu 'yan majalisar kasa suka yi kan wasu kudade da aka samo domin tallafa wa harkokin noma a wasu jihohi inda aka ware wasu.

https://p.dw.com/p/4BoET