1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 1, 2022

A cikin shirin za ji cewa kwanaki hudu bayan wani kazamin harin 'yan bindiga kan jirgin kasan nan mai jigilar fasinja daga Kaduna zuwa Abuja a Najeriya, gwamnan Kaduna Malam Nasiru el-Rufa'i ya yi tozali da shugaban kasa a yau don tattauna matsalolin tsaro da ke kara ta'azzara a jihar.

https://p.dw.com/p/49LjU