1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdourahamane Hassane
March 24, 2022

A cikin shirin za a ji cewar majalisar dattawan Najeriya ta ce za ta daukaka kara a game da hukuncin da wata kotu ta yanke a kan dokar zabe ta 2022 wacce ministan shari’a ya ce zai goge sashinta na 84 wanda ya tilasta wa duk mai neman tsayawa takara da ajiye mukaminsa tukun.

https://p.dw.com/p/490Pr