1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Binta Aliyu Zurmi
February 21, 2022

A cikin shirin za a ji a Najeriya kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta bayyana cewa rashin shugabanci ne ya jefa su cikin matsalolin da suke ciki a yanzu haka.

https://p.dw.com/p/47N6v