SiyasaSaurari shirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar02/11/2022February 11, 2022A kokarinsa na farfado da tattalin arzikin Najeriya da ke tangal tangal, babban bankin kasar ya fitar da sabbai matakai da ya ke ganin zai kawar da Najeriyar daga dogaro kan mai.https://p.dw.com/p/46u8ZTalla