1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

January 28, 2022

Hukumar abinci ta duniya ta ce Najeriya na cikin kasashe 20 da ke shirin fuskantar yunwa a bana. A Nijar kungiyar Alternative tare da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya, sun shirya wani horo kan 'yancin dan Adam da kishin kasa ga matasa.

https://p.dw.com/p/46FJw