1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

January 7, 2022

Matasan arewacin Najeriya sun ce cas ga 'yan kabilar Igbo, bayan sanarwar IPOB game da dakatar da shigar da dabbobi daga arewa. A nijar batun karuwar mutuwar ne ya damu malaman kasar.

https://p.dw.com/p/45GxC