1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

December 28, 2021

A Kamaru kotun sojin kasar ta daure wasu gomman yan adawa. Za a ji inda aka kwana game da kwangilar samar da wutar lantarki a Najeriya. Bankin duniya ya bai wa makarantu masu koyar da sana'o'i tallafin miliyoyin kudi na CFA.

https://p.dw.com/p/44vSA