1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

December 20, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji sabon rikicin kabilanci ya yi ajalin mutane sama da 50 a jihar Nasarawa ta Najeriya. Fararen hula a Nijar na bukatar gwamnati ta kai Faransa kotu kan zargin kisan da ake yi wa sojojin Faransa a Tera. Akwai rahoto daga Yuganda gami da Labarin Wasanni tare da shirin Mutum da Duniyarsa.

https://p.dw.com/p/44a9p