1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
December 9, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a karon farko a nahiyar Afirka, shugaban gwamnatin Burkina Faso da mambobin majalisarsa sun yi marabus bisa matsin lamba daga al'ummar kasar saboda tabarbarewar tsaro, a yayin da matakin da Saudiyya ta dauka na hana Musumlmin Najeriya zuwa aikin Umra ya haddasa cece-kuce.

https://p.dw.com/p/4439L