1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 5, 2021

A cikin shirin za aji cewa hukumomin 'yan sanda a Najeriya sun tabbatar da ceto malaman jami'ar nan ta Abuja da wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da su, a Jamhuriyar Nijar kuwa 'yan jarida ne ke muranar karrama wani abokin aikinsu Moussa Aksar.

https://p.dw.com/p/42eTx