1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 31, 2021

A cikin shirin za a ji cewa shuwagabannin kasashen G20 sun cimma matsaya kan batun rage hayaki mai gurbata yanayi, a yayin da ake ci gaba da batakashi tsakanin sojan gwamnati da 'yan awaren Tigrey a Ethopiya.

https://p.dw.com/p/42PB3