1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 30, 2021

A cikin shirin za a ji cewa masu rajin kare mulkin farar hula a Sudan sun soma wata gagarumar zanga-zanga a wannan Asabar, kana akwai shirin Ciniki da masana'antu da Amsoshin takardunku da shirin Ku shiga kulob.

https://p.dw.com/p/42Nsf