1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa an fara bukukuwan zagayowar cika shekaru 31 da hadewar tarayyar Jamus a yayin da Aljeriya ta kakaba wa jiragen sojan Faransa takunkumion keta sararin samaniyarta, kana muna tafe da shirin Afirka a Mako da shirin Darasin Rayuwa da na Abu Namu da ma wasu daga cikin wasikun da kuke aiko mana.

https://p.dw.com/p/41CLw