1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 23, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya Majalisar Dinikin Duniya da Kungiyar Tarayyar Turai sun bullo da wani sabon shirin sasanta tsaffin 'yan Boko Haram da suka ajiye makamansu da al'umma, a yayin da danganataka tsakanin Aljaeriya da Maroko na ci gaba da tsamani inda a baya bayan nan Aljaeriya ta dauki matakin rufe iyakokinta na sararin samaniya.

https://p.dw.com/p/40lj5