1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Ahmed Salisu
September 18, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Kungiyar mayaka masu fafautikar kare yankin Tigray, ta yi marhabin da barazanar kakaba takunkumai da Amirka ta yi wa kasar Ethiopia da makwabciyarta Iritirya.

https://p.dw.com/p/40VkI