1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdul-raheem Hassan
September 14, 2021

A cikin shirin za aji cewa Ziyarar firaiministan Isra'ila a Masar, na cigaba da samun fata na warware rikicin kungiyar Hamas da Isra'ila, Shugaba Mohamed Bazoum na Jamhuriyar Nijar ya umarci ministocin ilimi daukar matakan ba sani ba sabo wajen inganta harkar karatun boko a Nijar.

https://p.dw.com/p/40KNv