1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa 'yan takara uku masu neman maye gurbin shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel sun tafka mahawar don bayyana manufofinus idan suka kai ga samun nasarar darewa kan madafan iko.

https://p.dw.com/p/40GtL