1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 6, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Har ya zuwa yanzu ba a da masaniya a game a makomar tsohon shugaban kasar Guinea Farfesa Alpha Conde bayan juyin mulkin da sojojin suka yi masa a karkashin jagorancin Labtanal kanal Mamady Doumbouya, a yayin da ajihar Zamfara gwamnatin jihar ta dauki matakin katse layukan wayoyi don yaki da 'yan bindiga.

https://p.dw.com/p/3zziJ