1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 29, 2021

A cikin shirin za a ji cewa mayakan sa kai masu goyon bayan gwamnatin Yamen akalla 30 ne suka hallaka sakamakon wani mummunan harin da aka kai wani sansanin soja da ke kudancin Yamen.

https://p.dw.com/p/3zdq0