1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

August 23, 2021

Shirin ya kunshi dage haramci a kan amfani da babura a jihar Tillabery na Nijar. Akwai bukatar biyan diyya da kungiyar Fulani da na adinin Islama ta yi wa gwamnatin Najeriya game da kisan wasu matafiya a jihar filato a baya-bayan nan.

https://p.dw.com/p/3zOar