1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Abdoulaye Mamane Amadou
August 9, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Mayakan Taliban sun kwace iko da babban birnin Kundus da ke arewacin Afghanistan bayan gumurzun da suka yi da dakarun gwamnati.

https://p.dw.com/p/3ylhF