1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa hukumar Halcia ta Jamhuriyar Nijar ta kama wasu mutane da ta zarga da yin satar jarabawar kammala karamar sakandare, ayayin da a Najeriya likitoci ke cikin yajin aiki, lamarin da ya kara dagula harkoki a wasu manyan asibitocin gwamnatin kasar.

https://p.dw.com/p/3yU6j