1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

August 2, 2021

A ciki akalla sojojin Nijar 15 sun mutu a wani hari da ‘yan ta’adda suka kai a yankin Torodi na cikin jihar Tillabery. A Najeriya batun dakatar da babban jami'in dan sanda Abba Kyari na janyo martani inda masana shari'a suka ce ba daidai ba ne dakatarwar.

https://p.dw.com/p/3yRw8