1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Binta Aliyu Zurmi
June 28, 2021

A cikin shirin za a ji masana tsaro gami da masharhanta sun yi zazzafan martani bayan da gwamnatin jihar Borno ta sanar da dakatar da ayyukan wata kungiyar agaji ta kasar Faransa mai suna ACTED saboda zargin su da yin amfani da wani Otel wajen horars da mutane harbin bindiga.

https://p.dw.com/p/3vi9v