1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Binta Aliyu Zurmi
June 22, 2021

A cikin shirin za a ji a Najeriya hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta kadammar da sabon tsarin rijistar masu jefa kuri’a ta yanar gizo tare da bullo da sabuwar naurar Ivec don yi wa mutanen da suka kai shekaru 18 da masu son sabunta rijistarsu a kasar.

https://p.dw.com/p/3vNBV