1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

Ramatu Garba Baba
June 7, 2021

A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya, Kungiyar ISWAP ta sanar da cewa ta hallaka Shugaban Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau a wani sako na murya da ta fitar wanda ya shiga hannun manema labarai.

https://p.dw.com/p/3uXsY