1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin rana

Ramatu Garba Baba
April 19, 2021

Za a ji labarai da rahotanni daga sassan duniya, ciki har da matakin da a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, Majalisar Dinkin Duniya da wasu Kungiyoyin agaji na kasa da kasa suka dakatar da ayyukansu tare da rufe dukkanin Ofisoshin saboda tsanantar hare-haren mayakan Boko Haram.

https://p.dw.com/p/3sF0p