A cikin shirin za a ji cewa kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi barazanar sake tsunduma yajin aiki bisa zargin gwamnati da yi masu wasa da hankali kan taun man fetur da farashin kudin wutar lantarki. Akwai shirye-shirye masu kayatarwa kamar labarin wasanni da mutun da duniyarsa.