1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 17, 2020

A cikin shirin za a ji cewa shugabar gwamnatin Jamus ta ce kasar na cikin wani yanayi mai sarkakiya game da annobar corona, da shirin ciniki da masana'antu da amsoshin takardunku da shirin ku shiga kulon da wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/3k4lq