1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 25, 2020

A cikin shirin za a ji cewa to bayan kun saurari labaran duniya akwai shirye-shirye masu kayatarwa irinsu Ciniki da Masana’antu da Ku shiga Kulob wanda ya duba aiyukan kungiyar masu siyar da shayi da biredi a jihar kaduna Najeriya.

https://p.dw.com/p/3fuMr