1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

April 6, 2020

Shirin ya kunshi martanin jama'an da ke makwabtaka da kasar Chadi bayan Shugaba Idriss Deby na Chadi ya jagoranci gumurzu da 'yan Boko Haram. Akwai Labarin Wasanni da shirin Noma da Raya Kasa.

https://p.dw.com/p/3aYhU